Ice Spice

Ice Spice
Rayuwa
Cikakken suna Isis Naija Gaston
Haihuwa The Bronx (en) Fassara, 1 ga Janairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Dominican Americans (en) Fassara
Yan Najeriya a Amurka
Harshen uwa Turancin Amurka
Karatu
Makaranta New York University (en) Fassara
Harsuna Turancin Amurka
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a rapper (en) Fassara da mai rubuta waka
Muhimman ayyuka Munch (en) Fassara
Bikini Bottom (en) Fassara
Artistic movement drill (en) Fassara
hip hop music (en) Fassara
East Coast hip hop (en) Fassara
Jersey club (en) Fassara
pop rap (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Capitol Records (en) Fassara
TenThousand Projects (en) Fassara
Polydor Records (en) Fassara
IMDb nm14039339
icespicemusic.com

Isis Naija Gaston (an haife ta ranar 1 ga watan Janairu, 2000) anfi saninta da ice spice, shahararriyar mawakiyar kasar amurka ce, wadda ta girma a Bronx a garin New York sannan ta[1] fara sana'ar waka a shekakarar 2021 bayan ta hadu da furodusa Riot na USA lokacin da ta halarci jamiar garin New York.

Ice Spice

Ice Spice ta fara samun daukaka ne a shekara ta 2022 tare da wakar ta mai suna Munch (Feelin' U), wanda ya samu karbuwa a shafukan Tiktok.

  1. https://m.youtube.com/watch?v=H91MADIRsQM&ab_channel=NoJumper

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search